Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - habarta cewa, an gudanar da aikin ginin farfajiyar sashe na Sayyida Zahra (AS) a hubbaren Amirul Muminin (AS) da ke birnin Najaf Ashraf a matakansa na ƙarshe.
30 Janairu 2022 - 17:12
Lambar labari: 1224291